Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet
eng
stringlengths
1
682
hau
stringlengths
2
561
In what way have we despised your name ?
A ina fa muka rena sunanka ?
Let marriage be honorable among all .
Aure shi zama abin darajantuwa a wajen dukan mutane .
Jehovah 's Slave Girl ! "
Ga ni , Baiwar Ubangiji
The wages sin pays is death , but the gift God gives is everlasting life by Christ Jesus our Lord .
Hakkin zunubi mutuwa ne ; amma kyautar Allah rai na har abada ce cikin Kristi Yesu Ubangijinmu .
Until the Conclusion of the System of Things
Har Matuƙar Zamani
What do you include in your personal study ?
Ina zuwa wa 'azi ko da iyayena ba su je ba ?
Let Us Not Give Up in Doing What Is Fine
Kada Mu Yi Kasala Kuma Cikin Aikin Nagarta
THE living are conscious that they will die .
MASU - rai sun san za su mutu .
" That you may prove yourselves sons of your Father who is in the heavens , " said Jesus .
" Domin ku zama ' ya 'yan Ubanku wanda ke cikin sama , " in ji Yesu . ( Mat .
" No Swimming , " " High Voltage , " " Reduce Speed . "
" Hankali da Wutan Lantarki ! , " " Ka Rage Gudu . "
" Godly devotion , " not the amassing of possessions , is the key to the greatest gain possible . - 1 Timothy 6 : 6 .
" Ibada " za ta sa mu sami riba mai yawa ba tara dukiya ba . - 1 Timothawus 6 : 6 .
" If , when you are doing good and you suffer , you endure it , this is a thing agreeable with God . " - 1 PETER 2 : 20 .
" Idan , sa 'anda ku ke yin nagarta , kuna shan wuya dominta kuwa , kuka yi haƙuri , wannan abin karɓa ne wurin Allah . " - 1 BITRUS 2 : 20 .
" Like an apple tree [ that provides shade and fruit ] among the trees of the forest , " she says , " so is my dear one among the sons . "
" Kamar itacen apple [ da ke ba da inuwa da ' ya 'ya ] a cikin itatuwan jeji , Hakanan ƙaunatacena ya ke a ciki ' ya 'ya maza , " in ji ta .
" Keep on the Watch " - Hour of Judgment Has Arrived !
" Ku Zauna a Faɗake , " Lokacin Hukunci Ya Yi !
God also said : " By now I could have thrust my hand out that I might strike you and your people with pestilence and that you might be effaced from the earth .
" Kuma Allah ya ce masa : " Da ni kaina na miƙa dantsena na buge ka da jama 'arka da annoba , ai , da an hallakar da ku a duniya ƙaƙaf .
" I have come down from heaven , " he explained .
" Na sauko daga sama , " in ji shi .
' Fearing the true God ' prevents us from doing either of these things .
' Jin tsoron Allah ' yakan kāre mu daga yin waɗannan abubuwa .
Although beyond hope , yet based on hope he had faith , that he might become the father of many nations .
' Shi wannan bisa ga kafa bege ya bada gaskiya saɓanin tsammani , da za ya zama uban al 'ummai dayawa . '
He had been rejected by the Israelites .
' Yan Isra 'ila sun ƙi shi .
' It is too difficult .
' Yana da wuya ainun .
" I learned to pray for anyone who hurt me , " said the sister just mentioned .
' Yar 'uwa da aka ambata ɗazu ta ce : " Na koyi in yi addu 'a wa wanda ya ɓata mini rai .
Through his organization , Jehovah has provided a rich program of instruction .
( 1 Bit . 2 : 17 ) Ana karanta da kuma bayyana Kalmar Allah a taro .
Under what circumstances might this occur ?
( 1 Bitrus 2 : 19 , 20 ) Wane yanayi wannan zai iya faruwa ?
However , think of the spiritual paradise that we now enjoy .
( 1 Korantiyawa 1 : 10 - 13 ; Filibiyawa 4 : 2 , 3 ; 2 Tasalonikawa 3 : 6 - 14 ) Amma dai , ka yi tunanin aljanna ta ruhaniya da muke mora yanzu .
Is that not a great privilege ?
( 1 Korantiyawa 10 : 31 ) Wannan ba gata ba ce mai girma ?
Furthermore , she can find contentment in knowing that Jehovah God approves of her course and will richly reward her for imitating the example of his dear Son .
( 1 Korinthiyawa 7 : 13 , 16 ) Bugu da ƙari , za ta yi farin cikin fahimtar cewa Jehobah Allah ya yi na 'am da abin da ta yi kuma zai albarkace ta saboda ta bi misalin ƙaunataccen Ɗansa .
Paul saw the resurrection as a certainty .
( 1 Korintiyawa 15 : 19 , 20 , Littafi Mai Tsarki ) Bulus yana da tabbaci sosai cewa za a ta da matattu .
Both these examples testify to the truthfulness of David 's inspired song : " Wicked people will turn back to Sheol , even all the nations forgetting God . " - Psalm 9 : 17 .
( 1 Sarakuna 2 : 5 , 6 , 28 - 34 ) Duk waɗannan misalan sun nuna gaskiyar hurarriyar waƙar Dauda : " [ Sheol ne ] maƙarar dukan mugaye , da dukan waɗanda suke ƙin Allah . " - Zabura 9 : 17 .
Hence , before making a shepherding visit , take time to reflect on your brother 's situation .
( 1 Tas . 5 : 11 ) Saboda haka , kafin ka ziyarci ' yan 'uwanka , ka yi la 'akari da yanayinsu .
He contends that God is unduly restrictive in his rulership over his creatures and that no one serves Jehovah with a pure motive , that people do so only for selfish gain .
( 1 Timoti 1 : 17 ; 3 : 6 ) Ya ce sarautar Allah tana da tsanani a kan halittu kuma babu wanda yake bauta wa Jehovah da nagarin nufi , cewa mutane suna bauta masa domin son kansu ne kawai .
And the prayers of older men of the congregation can help us spiritually , for such petitions have " much force . " - James 5 : 13 - 16 .
( 1 Yohanna 3 : 19 , 20 ) Addu 'o'in dattawan ikilisiya na iya taimakonmu a ruhaniya , irin waɗannan addu 'o'i suna da " iko dayawa . " - Yaƙub 5 : 13 - 16 .
How very thankful we can be that we have received , " not the spirit of the world , but the spirit which is from God " !
( 2 Bit . 2 : 15 ) Muna godiya sosai cewa " ba ruhun duniya muka karɓa ba , amma ruhun da ke daga wurin Allah " ! ( 1 Kor .
Whatever its nature , Paul did what he could to remove this affliction , praying to Jehovah for relief .
( 2 Kor . 12 : 7 ) Ko da wane irin ciwo ne , Bulus ya yi iyakar ƙoƙarinsa ya kawar da wannan damuwa , ya yi addu 'a ga Jehobah don ya samu sauƙi .
The Devil can overreach us in various ways , but why did Paul make the statement just quoted ?
( 2 Korantiyawa 2 : 10 , 11 ) Iblis yana iya ribatarmu a hanyoyi dabam dabam , amma me ya sa Bulus ya yi kalaman nan da aka yi ƙaulinsu ?
Now , some 65 years later , has not this Bible - based advice proved sensible ?
( 2 Korinthiyawa 7 : 1 ) Yanzu bayan shekaru 65 , shawarar da Littafi Mai Tsarki ya ba da ya dace .
Many of Jehovah 's servants today likewise find that traveling with their family to visit Bethel , the nearby branch facilities of Jehovah 's Witnesses , results in great rejoicing .
( 2 Laba . 30 : 21 ) Yawancin bayin Jehobah a yau ma sun gano cewa yin tafiya tare da iyalansu don ziyartar Bethel , rassan Shaidun Jehobah na kusa , yana kawo farin ciki mai girma .
How puny man 's armies are when compared with the strength of just one angel !
( 2 Sarakuna 19 : 34 , 35 ) Sojojin mutum ba komi ba ne idan aka gwada da ƙarfin mala 'ika guda !
Yes , they knew that there was much work to be done .
( 2 Timothawus 3 : 1 ; Matta 24 : 14 ) Hakika , sun sani cewa akwai aiki da yawa da za a yi .
So let us consider a few beliefs of the early Christians in the light of what Jehovah 's present - day servants have learned because they use the Bible as their principal textbook .
( 2 Timothawus 3 : 16 ) Bari mu bincika wasu imani na Kiristoci na farko da yin la 'akari da abin da bayin Jehovah na zamani suka koya domin sun yi amfani da Littafi Mai Tsarki ya zama littafinsu na musamman .
Consider how husbands and wives can heed this admonition with regard to their speech .
( Afisawa 5 : 33 ) Ka yi la 'akari da yadda mata da miji za su yi amfani da wannan gargaɗi ta wurin kame bakinsu .
He is our witness and He is All @-@ forgiving and All @-@ merciful . "
( Allah ) Yã isa Ya zama shaida a tsakãnĩnada tsakãninku . Kuma shĩ ne Mai gãfara , Mai jin ƙai . "
As your knowledge of Jehovah grows , so will your love for him and your desire to dedicate your life to him .
( Amos 3 : 7 ; Yohanna 3 : 16 ; Romawa 15 : 4 ) Yayin da saninka na Jehobah ke ƙaruwa , haka ma ƙaunarsa da kake yi da kuma muradinka na keɓe masa kanka za su ci gaba da ƙaruwa .
Remember , God does not allow his servants to be tried beyond what they can bear .
( Aya 2 ) Ka tuna , Allah ba zai yarda a gwada bayinsa ya fi ƙarfinsu ba .
Perhaps you share the feelings of Luis , a man in his 80 ' s , who confessed , " Sometimes I feel that I am just waiting to die . "
( Ayuba 7 : 16 ) Wataƙila kai ma kana ji kamar wani ɗan shekara 80 da wani abu mai suna Luis da ya ce : " A wasu lokuta , ina ji kamar abin da nake jira kawai shi ne mutuwa . "
Jehovah is certain to answer our prayers and to bless our conscientious efforts in the ministry .
( Ezekiel 33 : 7 - 9 ) Babu shakka Jehovah zai amsa addu 'o'inmu kuma ya albarkaci ƙoƙarce - ƙoƙarcenmu a hidimar .
First , though , " coals of fire " - God 's fiery message of destruction - must be tossed over the city .
( Ezekiel 9 : 2 - 6 ) Da farko , dole ne a zuba " garwashin wuta " a kan birnin , wato , saƙon halaka daga Allah .
In their initial excitement , it seemed that nothing could discourage them .
( Ezra 3 : 1 , 2 ) Sun kasance da ƙwazo kuma kamar ba abin da zai sa su yin sanyin gwiwa .
Then Adam 's other offspring grew old and died .
( Far . 4 : 8 ) Bayan haka , wasu ' ya 'yan Adamu sun tsufa kuma suka mutu .
As another example , before he could marry Saul 's daughter , David had to gain a victory over the Philistines .
( Farawa 29 : 18 - 21 ) A wani misali , har sai da Dauda ya yi nasara akan Filistiyawa , kafin ya auri ' yar Saul .
When we are guided and spiritually sustained by Jehovah 's holy spirit , we do not wither away , becoming unfruitful or spiritually dead .
( Filibiyawa 4 : 13 ) Yayin da ruhu mai tsarki na Jehovah yana yi mana ja - gora kuma kiyaye mu a ruhaniya , ba za mu shanye ba , mu zama marasa ba da ' ya 'ya ko kuma mu mutu a ruhaniya .
Is it not sobering to think that such desires amount to idolatry , worship of a false god ?
( Fit . 20 : 17 ) Fahimtar cewa irin wannan sha 'awa daidai take da bautar gumaka , ya kamata ya sa mu yi tunani .
How did God reassure them ?
( Fitowa 3 : 11 ; Irmiya 1 : 6 ) Ta yaya ne Allah ya ba su tabbaci ?
King David evidently had this in mind when he said : " May my prayer be prepared as incense before you , the raising up of my palms as the evening grain offering . " - Psalm 141 : 2 .
( Fitowa 30 : 34 - 36 ) Wataƙila wannan ne ya faɗo wa Sarki Dauda a zuciya yayin da ya ce : " Ka karɓi addu 'ata kamar turaren ƙonawa , ka karɓi ɗaga hannuwa sama da na yi kamar hadayar maraice . " - Zabura 141 : 2 .
In today 's violent world , that is a lesson that all could take to heart .
( Galatiyawa 5 : 22 , 23 ) A cikin duniyar nan da ta cika da mugunta , wannan darasi ne da kowa zai lura da shi .
What a magnificent opportunity the Jews had !
( Ibraniyawa 1 : 3 ) Yahudawa sun sami dama mafi kyau !
Many of the officials of Judah were not only indifferent to the message but also hostile to the messengers .
( Ishaya 39 : 6 , 7 ) Ma 'aikatan Yahudiya da yawa ba kawai suna da halin babu ruwana ba , amma suna hamayya da saƙon .
( Read 1 Timothy 2 : 9 , 10 . )
( Karanta 1 Timotawus 2 : 9 , 10 . )
( Read Galatians 5 : 17 . )
( Karanta Galatiyawa 5 : 17 . )
( Read Isaiah 40 : 12 - 15 . )
( Karanta Ishaya 40 : 12 - 15 . )
( Read Proverbs 8 : 22 , 23 , 30 , 31 . )
( Karanta Misalai 8 : 22 , 23 , 30 , 31 . )
To covet means to desire what is forbidden , such as another person 's possessions .
( Kol . 3 : 5 ) Ƙyashi yana nufin sha 'awar abin da aka haramta , kamar sha 'awar abin wani .
If God coerced people into following a certain course , would he not be nullifying the gift of free will ?
( Kubawar Shari 'a 30 : 19 , 20 ) Idan Allah ya tilasta wa ' yan Adam su bi wani tafarki , hakan zai hana su amfani da wannan ' yancin , ko ba haka ba ?
How Written , 2 / 1
( Lu 20 : 34 - 36 ) , 8 / 15
Also , at the time of Lazarus ' death , the disciples must have felt the Father 's compassion when Jesus " groaned in the spirit and became troubled " and " gave way to tears . "
( Luk 5 : 12 , 13 ) Sa 'ad da Li 'azaru ya mutu , babu shakka cewa almajiran sun ga cewa Uban mai tausayi ne a lokacin da Yesu " ya ji haushi cikin ruhunsa , yana jin zafi a ransa " kuma " Yesu ya yi kuka . "
He is able to undo , completely and permanently , any harm that this temporary permission of suffering might have caused . - Psalm 37 : 10 .
( Luka 1 : 78 ; 1 Yohanna 4 : 8 ) Yana iya kawar da kowane lahani da wannan wahalar da ya ƙyale na ɗan lokaci ya kawo gabaki ɗaya da kuma dindindin . - Zabura 37 : 10 .
Just think of how much they learned by joining in prayer with Jehovah 's own Son !
( Luka 11 : 1 - 13 ) Babu shakka , sun koyi abubuwa da yawa ta wajen addu 'a tare da Ɗan Jehobah !
The relief that humans achieve when they stand up in defense of Jehovah 's people - for whatever reason - is limited at best .
( Luka 23 : 50 - 52 ; Yohanna 7 : 45 - 52 ; 19 : 38 - 40 ) Sauƙin da mutane suke samu idan suka tsaya a kāre mutanen Allah - ko menene dalilin dai - yana da iyaka .
Introducing Jesus to his disciples , John declared : " See , the Lamb of God that takes away the sin of the world ! " - John 1 : 29 .
( Luka 3 : 15 , 16 ) Da yake gabatar da Yesu ga almajiransa , Yohanna ya sanar : " Duba , ga Ɗan rago na Allah wanda yana ɗauke da zunubin duniya ! " - Yohanna 1 : 29 .
The spiritual provisions that God has made for his people are undeniable evidence that he truly loves us and wants us to succeed in serving him .
( M . Wa . 5 : 4 ) Tanadi na ruhaniya da Allah ya yi wa mutanensa tabbaci ne cewa yana ƙaunarmu da gaske kuma yana son mu yi nasara wajen bauta masa .
Is it unreasonable to expect imperfect humans to do that ?
( Mai - Wa 'azi 12 : 13 ; Yohanna 17 : 3 ) Rashin hankali ne a bukaci mutane ajizai su yi haka ?
Yes , the time to start praising Jehovah is now .
( Mai Hadishi 12 : 1 ) Hakika , yanzu ne lokacin da za ka soma yabon Jehobah .
" Sheol " is an unfamiliar term to many .
( Mai Hadishi 9 : 5 , 10 ; Farawa 3 : 19 ) Mutane da yawa ba su san wannan kalma " Sheol " ba .
It is a book about a people in a unique relationship with God .
( Maimaitawar Shari 'a 6 : 4 ) Littafi ne game da mutane da suke da dangantaka ta musamman da Allah .
He judged Christendom , the most reprehensible part of " Babylon the Great , " finding her guilty of bloodshed and of spiritual adultery with the political system of this world . - Rev .
( Mal . 3 : 1 ) Ya yi wa Kiristendom shari 'a , sashe mai yawan alhaki na " Babila Babba , " kuma ya same ta da alhakin jini da ɓata kanta ta wajen saka hannu a tsarin siyasa na wannan duniyar . - R . Yoh .
Jesus will demonstrate that same compassion during his Millennial Reign - but on a global scale .
( Mar . 1 : 40 , 41 ) Yesu zai nuna irin wannan juyayin a lokacin Sarautarsa ta Shekara Dubu a dukan duniya .
Wisdom dictates that we heed Jesus ' counsel : " Keep on , then , seeking first the kingdom and his righteousness , and all these other things will be added to you . " - Matthew 6 : 33 .
( Markus 8 : 36 ) Hikima ta nuna cewa muna bukatar mu bi gargaɗin Yesu : " Muhimmin abu na farko , sai ku ƙwallafa rai ga al 'amuran Mulkin Allah da kuma adalcinsa , har ma za a ƙara muku dukan waɗannan abubuwa . " - Matiyu 6 : 33 .
Obviously , Jehovah cares deeply about all those who have expressed love for his name , even if they are not actively serving him at present .
( Mat . 18 : 14 ; Luk 15 : 3 - 7 ) Jehobah yana kula da waɗanda suke ƙaunar sunansa sosai , ko da ba sa bauta masa da ƙwazo a yanzu .
We know that a phenomenal Kingdom - preaching work is being accomplished by Jehovah 's people everywhere .
( Mat . 24 : 7 , 11 , 12 , 14 ; Luk . 21 : 11 ) Muna jiran lokacin da Yesu zai zo ya cika nufin Allah . - Mar .
In the face of such hatred , however , we endure in the Kingdom - preaching work and continue to prove ourselves holy before Jehovah .
( Mat . 24 : 9 ) Duk da wannan tsanantawar , muna ci gaba da wa 'azi da kuma kasancewa da tsarki a gaban Jehobah .
" The merciful " have tender compassion and show kind consideration , even pity , for the disadvantaged .
( Mat . 5 : 7 ) " Masu - jinƙai " suna nuna juyayi kuma suna jin tausayin talakawa .
Do you take advantage of opportunities to share in publicly declaring the good news of God 's Kingdom so that many more people can come to know the wonderful things God has in store for obedient mankind ?
( Matiyu 24 : 14 ; 28 : 19 , 20 ) Kana yin amfani da zarafin da ka ke da shi ka yi shelar bisharar Mulkin Allah ga mutane don ƙarin mutane da yawa su zo ga sanin abubuwa masu ban al 'ajibi da Allah ya ke da shi ga mutane masu biyayya ?
A pure heart is one that is not only morally clean but also spiritually untainted and unified in its devotion to Jehovah .
( Matiyu 5 : 8 , 9 ) Tsarkakkiyar zuciya tana da tsabta ta ɗabi 'a kuma ba ta da aibi a ruhaniya kuma ta jitu wajen bautar Jehovah .
While the Witnesses await the worldwide changes for the better that only God can make , they do not get involved in secular reform movements , which often start with good intentions but end up in disillusionment and even violence . - 2 Peter 3 : 13 .
( Matiyu 7 : 13 , 14 ) Yayin da Shaidun suke jira canje - canje mai kyau a dukan duniya wanda Allah ne kaɗai zai iya yi , ba sa sa hannu cikin hanyoyin gyara na duniya , waɗanda sau da yawa sukan fara da nufi mai kyau amma su ƙare cikin ruɗani ko kuma faɗā . - 2 Bitrus 3 : 13 .
While baptism does bring a yoke of responsibility , Jesus assures us that it is a kindly and bearable one that will refresh us immensely .
( Matta 11 : 29 , 30 ) Ko da yake baftisma na sa mu ɗauki karkiya na hakki , Yesu ya ba mu tabbacin cewa mai sauƙi ce wadda za mu iya ɗauka kuma za ta wartsakar da mu sosai .
They never felt burdened , harassed , or harangued by him .
( Matta 11 : 30 ) Ba su nawaita ba , bai gajiyar da su ba ko yi musu lacca .
When answering that question , Jesus did not say that the literal earth would end .
( Matta 24 : 3 ) Sa 'ad da yake amsa tambayar nan , Yesu bai ce duniyar da muke zaune a cikin ta ce za ta ƙare ba .
How should we react to that fact ?
( Matta 24 : 3 , 36 ) Me ya kamata mu yi ga wannan gaskiyar ?
In 2005 , Science magazine stated : " There are 854 million people in the world ( about 14 % of our population ) who are chronically or acutely malnourished . "
( Matta 24 : 7 ) A shekara ta 2005 , jaridar Science ta ce : " Akwai mutane miliyan 854 a duniya ( kusan kashi goma sha huɗu cikin ɗari na yawan jama 'armu ) da suke fama da rashin abinci sosai . "
The eye must be restrained from concentrating on improper sights .
( Matta 5 : 29 ) Dole a guji zuba ido a kan abubuwa da ba su dace ba .
Of course , Jehovah does bring punishment upon unrepentant sinners .
( Matta 6 : 14 , 15 ) Hakika , Jehovah yana ba da horo ga masu zunubi da suka ƙi su tuba .
Who are the present - day " remaining ones of Jacob " ?
( Mikah 5 : 7 ) Su waye ne " ringin Yakubu " na zamanin yau ?
Yes , the security that a person might seem to gain through wealth is actually an illusion .
( Mis . 18 : 11 ) Hakika , kāriya da ake gani arziki yake tanadarwa wasiƙar jaki ce .
But with the help of God 's Word , we can learn to think before we speak and to put the feelings and interests of others ahead of our own .
( Misalai 12 : 18 ) Amma da taimakon Kalmar Allah za mu iya koyon mu yi tunani kafin mu yi magana kuma mu saka yadda wasu suke ji da kuma abubuwa da suke so gaba da namu .
Another Christian agreed to back a loan for a fellow believer .
( Misalai 14 : 15 ) Wani Kirista ya yarda ya ɗauki hakkin wani aron kuɗi a maɗaɗin wani ɗan 'uwa mai bi .
In Jesus ' day many religious leaders prayed publicly , not out of genuine piety , but out of a desire to impress men .
( Misalai 15 : 8 ) A zamanin Yesu , shugabanan addinai da yawa sun yi addu 'a a fili ba don suna da ibada ba amma don su burge mutane .
On the other hand , loving - kindness always involves people , especially those serving God .
( Misalai 21 : 17 ; 29 : 3 ) A wata sassa , ƙauna ta alheri a dukan lokaci ta shafi mutane ne , musamman waɗanda suke bauta wa Allah .
Of course , Christians who are single parents need to rely fully on Jehovah .
( Misalai 22 : 6 ) Hakika , Kiristoci da su iyaye gwauraye ne suna bukata su dogara sosai ga Jehovah .
We can have a regular share in preaching the good news of the Kingdom .
( Misalai 27 : 11 ) Za mu iya fitan wa 'azin bisharar Mulki a kai a kai .
Twelve years after his arrival , Nehemiah leaves Jerusalem to return to his duties with Artaxerxes .
( Nehemiah 12 : 43 ) Shekara goma sha biyu bayan isowarsa , Nehemiah ya bar Urushalima ya koma aikinsa wurin Artaxerxes .
Jesus also offered a brief prayer when he requested that Jehovah give him the power to resurrect Lazarus .
( Nehemiah 2 : 4 , 5 ) Yesu ma ya yi gajeriyar addu 'a sa 'ad da ya roƙi Allah ya ba shi iko ya ta da Li 'azaru .
End of preview. Expand in Data Studio

English-Hausa Parallel Dataset

This dataset contains parallel sentences in English and Hausa (Nigeria).

Dataset Information

  • Language Pair: English ↔ Hausa
  • Language Code: hau
  • Country: Nigeria
  • Original Source: OPUS MT560 Dataset

Dataset Structure

The dataset contains parallel sentences that can be used for:

  • Machine translation training
  • Cross-lingual NLP tasks
  • Language model fine-tuning

Citation

If you use this dataset, please cite the citation guide of the original OPUS MT560 dataset.

License

This dataset is released under the Creative Commons Attribution 4.0 International License.

Downloads last month
17

Collection including michsethowusu/english-hausa_sentence-pairs_mt560